270 B
270 B
suka tafi a kan
AT: "yaƙi a kan"
ɓadda kama
Wannan yana nufin canza yanayin da aka saba don kada a gane.
Kada ya hari marasa amfani ko sojoji masu amfani
AT: "Kada ku kai hari ga ɗaya daga cikin sojojin" d (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)