446 B
446 B
Zedekiya ɗan Kena'aya
Wannan ba shine Zedekiya da ake nufin a sama ba, amma annabi da ke biyaya da da Ahab. (Duba : rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ta wacce hanya Ruhun Yahweh ya barni har ya yi magana da kai?
AT: "Ruhun Yahweh ba zai barni har da zan yi magana da kai" (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
lokacin da ka gudu cikin ɗaki domin ka ɓoye
AT: "lokacin da ka gudu, a tsorace, don ka ɓoye"