ha_tn/2ch/18/19.md

271 B

yaudara

Wannan na nufin ka rinjayi wani ta wurin miƙa wani abu mai jan hankali.

faɗi

AT: "ka ji rauni sosai" ko "ka mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Wannan ya ce haka wani kuma ya ce wancan

Wannan ya nuna cewa ra'ayi bai zo ɗaya ba