ha_tn/2ch/18/15.md

311 B

Har sau nawa zan buƙace ka da ka rantse ka faɗa mini gaskiya da sunan Yahweh?

AT: "Na gaya maka ka faɗa mini gaskiya da sunan Yahweh? (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kamar tumakin da basu da makiyayi

AT: "babu shugabanci mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)