ha_tn/2ch/18/12.md

365 B

bari maganarka

Wannan na nufin dukkan saƙon annabawa.

da baki ɗaya

AT: "da ra'ayi ɗaya" ko "kuma dukkansu sun yarda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Muddin Yahweh na a raye

AT: "na tabbatar maka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ko a'a

AT: "ko baza mu je ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)