ha_tn/2ch/18/09.md

345 B

ɗan Kena'ana

(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ƙaho na ƙarfe

Wannan yana nufin ƙahonin sa ne amma suka yi da karfe.

zaka rarraki Aremiyawa har sai an haɗiye su

AT: "Za ka ci nasararsu" (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahweh ya bayar da ita a hannun sarki.''

AT: "Yahweh zai baku nasara"