ha_tn/2ch/18/01.md

297 B

ya haɗa kai da Ahab

AT: "ya haɗa kai da Ahab" ko "ya maida kansa abokin Ahab"

Ina kama da kai, mutanena kuma kamar mutanenka ne

Yehoshafat ya haɗa kai da Ahab. AT: "Na miƙa kaina da sojojina a gareka don kayi amfani da mu yadda kake so" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)