ha_tn/2ch/14/01.md

347 B

Abiya ya yi barci tare da kakanninsa

AT: "Abiya ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

A kwanakin sa

AT: "A lokacin mulkinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ƙasar ta kasance shiru na shekaru goma

AT: "ƙasar ta kasance da salama na shekaru goma"

a idanun Yahweh Allahnsa

AT: "bisa ga Yahweh"