ha_tn/2ch/13/19.md

428 B

Betel ... Yeshana ... Efron

Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yahweh ya buge shi, kuma ya mutu

AT: "Yahweh ya sa Yerobowam ya kamu da ciwon, sai ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ya ɗaukar wa kansa mata sha huɗu

AT: "ya auri mata goma sha huɗu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)