497 B
497 B
Ma'aka, ɗiyar Yuriyel na Gibiya
"Maka'iya" sunan mace ce. "Yuriyel" sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Aka yi yaƙi tsakanin Abiya da Yerobowam
AT:"Aka yi yaƙi tsakanin sojojin Abiya da sojojin Yerobowam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
zaɓaɓɓun mutane 400,000 ... zaɓaɓɓun mutane 800,000
"Dubu ɗari huɗu zaɓaɓɓun mutane ... dubu ɗari takwas zaɓaɓɓun mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)