348 B
348 B
Mutane daga dukkan ƙabilun Isra'ila suka biyo shi
Mutane daga ƙabilar da ke arewancin da ke bauta wa Ubangiji sun gudu zuwa Yahuda.
suka tsaida zukatansu su biɗi Yahweh
AT: "da ke bauta wa Yahweh"
suka kuma yi tafiya shekaru uku cikin hanyar Dauda da Suleman
AT: "suka kuma yi tafiya cikin hanyar Dauda da Suleman tsawon shekaru uku"