ha_tn/2ch/10/08.md

182 B

Rehobowam ya yi watsi da shawarar

AT: "Rehobowam bai bi shawarar ba"

samari

"Samari" ya nuna rashin hikimarsu da sani idan an kwatantasu da tsofoffi da suka shawarci Suleman.