ha_tn/2ch/09/17.md

222 B

hauren

Wannan wani suna ne na haƙora ko ƙahon dabba kamar giwa da wasu manyan dabba, kamar giwa ko karkanda.

hawan kursiyin, kuma da kujeran ɗora ƙafa

AT: "saman kursiyin na a zagaye a bayan inda sarki ke zama"