ha_tn/2ch/09/05.md

263 B

da idanuwana na gani

AT: "yanzu na gani wa kai na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ko rabi ba a gaya mani ba game da hikimarka da wadatarka

AT: "Kana da hikima da wadata sossai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)