ha_tn/2ch/07/19.md

310 B

zan tunɓuke su daga ƙasar dana basu

AT: "Zan tunɓuke su daga ƙasar." An kwatantashi da tunɓuke anfanin gona daga jijiya a cikin kasa da tunɓuke mutanen Allah wato Isra'ila daga ƙasa. Sakamaƙon zai zama lalatar da kasar da kuma baƙin cikin mutane. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)