635 B
635 B
na rufe sammai domin kada ayi ruwa
AT: "tsayar da ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
su cinye ƙasar
Kalmar nan "ƙasar" yana nufin "dukkan shuke-shuke da amfanin gona. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
su biɗi fuskata
AT: "nemi Allah" ko "nemi Allah ya saurareka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
idanuna zasu zama a buɗe ... kunnuwana kuma zasu ji
Kalman nan "idannun" da "kunne" na nufin Allah wanda ya zaba ya gani ya kuma saurari addua'ar mu. AT: "Idanuna zasu zama a buɗe kuma kunnuwana kuma zasu ji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)