ha_tn/2ch/07/01.md

306 B

suka sunkuyar da fuskokinsu a ƙasa

Wannan yanayi ne na addua'a. AT: "sun sunkuyar da kansu tare da fuskokinsu da ke taba gefen duwatsu."

alƙawarin amincinsa

AT: "amincin alƙawalin Allah" ko "Allah yayi alƙawa ya aunaci Isra'ila har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)