ha_tn/2ch/06/28.md

390 B

kowa ya san da annobar da kuma baƙincikin a zuciyarsa

Ma'anar mai yiwuwa: "na san da zunubin a zuciyarsa" ko "na san da annobar da kuma baƙin cikin a zuciyarsa sobada zunubi ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya buɗe hannuwansa

Duba yadda ka fassara wannan a 6:12

dukkan hanyoyinsa

AT: "abubuwan da yayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)