ha_tn/2ch/06/26.md

484 B

Idan sammai suka rufe kuma babu ruwa

Wannan jumla "sammai suka rufe " na nufin babu ruwan sama da ya sauka daga sama. AT: "Idan baku bar ruwa ya sauko ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka furta sunanka

Da kalmomin bakunansu da ayyukansu, suka ɗaukaka Allah da ikonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

suka kuma juyo daga zunubinsu

AT: "juyo daga muguntarsu"

bi da su ta hanya mai kyau da zasu bi

AT: "bi da su ta hanyar adalci"