ha_tn/2ch/06/16.md

398 B

ka cika

Wannan roƙo ne. AT: "ka yi"

Ba za ka taɓa rasa wani mutum a gaba na da zai zauna a kan gadon sarautar Isra'ila ba

AT: "ba za ka taɓa rasa wani mutum a gaba na da zai zauna a kan gadon sarautar Isra'ila ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

kamar yadda kayi tafiya a gabana

AT: "kamar yadda Dauda yayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)