362 B
362 B
bayinka da suka yi tafiya a gabanka da dukkan zuciyarsu
AT: "mu da muka yi abin da kake so mu yi" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kayi magana da bakinka ka kuma cikata
Wannan yana nufin alƙawalin da Allah yayi wa Dauda da cewa ɗansa ne zai gida haikali. AT: "ka cika alƙawalinka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)