AT: "a gaban dukkan taron Isra'ilawa da suka taru a can"
Suleman ya ɗaga hannayensa kuma ya riƙe su a sama yayin da ya durƙusa yayi addu'a.