269 B
269 B
Asaf, Heman, Yedutun
Dukkansu uku suka bida sujada lokacin da Dauda ya mayar da akwatin zuwa Yerusalem. Dauda ya zabe su a matsayin Shugabanan mawaƙa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
'ya'yansu da 'yan'uwansu
AT: "yan'uwansu" ko "jikokinsu"