ha_tn/2ch/05/02.md

345 B

a wurin bikin, wanda aka yi a wata na bakwai

Wannan ne Bikin Mafaka da ake yi a ranar shabiyar ga watan bakwai a kalandar Yahudawa. Wannan na kusa da watan goma ne a kalandar Yammaci. (Duba : [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]] da rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)