ha_tn/2ch/02/06.md

356 B

zai iya gina wa Allah gida, tun da yake duniya da dukkan sammai da kansu basu ishe shi ba? Wane ni da zan gina masa gida, ba sai dai kawai in ƙona hadaya a gabansa ba?

AT: "babu wanda zai iya gina gida wa Allah domin babu abinda zai ishe shi? Ni ba komai bane! Sai dai mutumin da zai yi masa hadaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)