Wannan na magana ne a kan gurasa 12 da aka sa a gaban ɓagaɗi
Lokacin bukukuwa da ya zo daidai da sabon wata.
Ya nuna cewa Allahnmu mai girma ne fiye da sauran alolli.