ha_tn/2ch/01/08.md

428 B

kayi wa

AT: "an gama" ko "ƙarasawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mutane masu ɗumbin yawa kamar ƙasar duniya

AT: "yawan mutanen da baza a iya ƙirgawa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile da figss_hyperbole)

wane ne zai iya yiwa mutanenka hukunci, su da ke da yawa sosai?

AT: "babu wanda zai iya yiwa mutanenka hukunci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)