340 B
340 B
Aka ƙarfafa mulkinsa
AT : "Suleman ya kasance da Iko a kan Isra'ila"
Yahweh
Wannan sunan Allah ne da ya bayyana ga mutanensa a Tsohon Alƙawali. Duba shafi na fassara game da yadda zaka fassara wannan.
Allahnsa na tare da shi
AT: "Allah ya talafa mashi" ko "Allah ya taimake shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)