ha_tn/1ti/03/16.md

1.6 KiB

Babu musu

"ba wanda zai iya ƙaryatawa"

an bayyana cewa ibadarmu ta gaskiya da girma take

AT: "da cewa gaskiyar da Allah ya bayyana da girma take" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ya bayyana kansa ... sama cikin daukaka.

Mai yiwuwa wannan wata waƙa ce da Bulus ya ruwaito. Idan akwai yadda harshenku zai nuna cewa wannan waƙa ne, ku na iya amfani da shi. In kuma babu, to a fasara shi a yadda ya ke. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-poetry)

Ya bayyana kansa

A nan kalman "ya" ba'a fili ya ke ba. Yana iya nufin "Allah" ne ko "Almasihu." Zai fi kyau a fasara wannan yadda yake "Ya." Idan yazama lallai a ba da takamammen fasara, a sa shi haka "Almasihu wanda shine Allah" ko "Almasihu."

cikin jiki

A nan Bulus ya yi amfani da "jiki" da nufin mutum. AT: "a matsayin mutum na gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ruhu ya baratar da shi

AT: Ruhun Mai Tsarki ya tabbatar cewa shine wanda ya ce da kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mala'iku suka gan shi

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka yi shelarsa a cikin al'ummai

AT: "Mutane ƙasashe dayawa suka faɗa wa wasu game da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka gaskata shi a duniya

AT: "Mutane a wurare dayawa cikin duniya suka gaskata da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aka ɗauke shi sama cikin ɗaukaka.

AT: "Allah Uban ya ɗauke shi zuwa sama cikin ɗaukaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikin ɗaukaka

wannan na nufin cewa ya samu iko daga Allah Uba kuma ya cancanci daraja.