ha_tn/1ti/03/14.md

1.6 KiB

Amma idan na yi jinkiri

"ammaidan ban iya zuwa wurin da sauri ba" ko "Amma idan wani abu ya riƙe ni ban samu zuwa da sauri ba"

domin ka san yadda za ka gudanar da al'amuranka a cikin gidan Allah

Bulus na maganar kungiyar masubi kamar su iyali ɗaya ne. Ma'anoni masu yiwuwa sana kamar haka 1) Bulus na magana game da halin Timoti ne kadai a cikin Ikilisiya. AT: " domin ka san yadda za ka gudanar da rayuwarka a matsayin ɗan iyalin Allah" ko 2) Bulus na magana da masubi dukka. AT: "domin ku duka ku san yadda zaku gudanar da kanku a matsayinku na 'yan iyalin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gidan Allah, wato Iklisiyar Allah rayayye

Wannan maganar na ba da bayani game da "gidan Allah" ba wai yana nuna banbanci tsakanin gidan Allah wanda itace Ikilisiya da kuma wanda ba Ikilisiya ba. Ana iya sa wannan cikin sabuwar jumla. AT: "gidan Allah. Waɗanda suke na iyalin Allah suna jama'ar Allah rayayye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

wato Iklisiyar Allah rayayye, ginshiƙi da kuma mai tallafar gaskiya

Bulus na maganar yadda masubi sun zama shaidu na gaskiya game da Almasihu kamar sun zama ginshiḷƙi da tushen da ke tallafawa wani gini. Ana iya sa wannan cikin sabuwar jumla. AT: "wato Ikilisiyar Allah rayayye. Kuma tawurin kiyaye gaskiyar koyarwar Allah jama'ar Ikilisiya suna tallafawa gaskiya kamar yadda ginshiƙi da tushe ke tallafawa gini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Allah rayayye

Wannan maganar anan na iya ba da ra'ayin cewa Allah ne wanda yake ba da rai ga kowa, kamar yadda yake a cikin UDB.