ha_tn/1ti/03/06.md

923 B

Bai kamata ya zama sabon tuba ba

"kada ya kasance sabon tuba" ko "dole ya kasance mai bi da ya girma"

faɗi cikin irin hukunci da aka yi wa Ibilis

Bulus na maganar kasancewa cikin hukunci domin laifi kamar wani rami ne da mutum zai iya faɗi a ciki. AT: "Allah ya hukunta shi kamar yadda ya hukunta Ibilis" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bare

"waɗanda ba 'yan Ikilisiya ba." Bulus na magana game da Ikilisiya kamar wani wuri ne da ake shiga, sai kuma marasabi kamar suna wajen Ikilisiyar. AT: "waɗanda ba masubi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kada ya faɗi cikin kunya da kuma tarkon Ibilis.

Bulus na maganar wulakãnci da yadda Ibilis ke sa mutum ya yi zunubi kamar wani rami ne na tarko da mutun ke faɗi ciki. A nan "faɗi ciki" na nufin yanayin da mutum ya kasance. AT: "domin kada Ibilis ya sa shi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)