ha_tn/1ti/03/04.md

917 B

ya gudanar

"ya shugabanci" ko "ya lura da abu"

da dukkan bangirma

Ma'anonni masu yiwuwa suna kamar haka 1) yaran shugaban su kasance masu biyayya da girmama mahaifinsu, ko 2) yaran shugaban su zama da bangirma ga kowa, ko 3) shugaban ya kasance mai daraja waɗanda suke iyalinsa, a sa'ad da yake shugabantar su.

dukkan bangirma

"cika da girmamawa" ko "daraja mutane a kowane lokaci"

Gama idan mutum bai iya sarrafa gidansa ba

"Gama idan mutum bai iya lura ba"

ta yaya zai iya lura da Ikilisiyar Allah?

Bulus ya yi amfani da tambaya ya koyar da Timoti. AT: "ba zai iya lura da Ikilisiyar Allah ba." ko "ba zai iya shugabantar Ikilisiyar Allah ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ikilisiyar Allah

A nan "Ikilisiya" na nufin ƙungiyar jama'ar Allah. AT: "ƙungiyar jama'ar Allah" ko " Masubi da ke ƙarƙashin shugabancin sa" (dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)