ha_tn/1ti/02/13.md

1.7 KiB

Adamu ne aka fara halitta

AT: "Adamu ne na farko da Allah ya halitta" ko "Allah ya halicci Adamu ne da farko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sa'an nan Hauwa'u

Ana iya rubuta wannan a fili kamar. AT: "sa'an nan Allah ya halicci Hauwa'u" ko "daga baya Allah ya halicce Hauwa'u" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

ba Adamu aka yaudara ba

AT: "kuma ba Adamu bane maciji ya yaudara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma macen ne aka yaudara ta kuma kassance mai ketare doka

AT: "amma macen ne ta yi rashin biyayya ga Allah a lokacin da macijin ya yaudareta." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zata sami ceto ta wurin haifuwar 'ya'ya

A nan "ta" na nufin dukkan mata. Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) Allah zai tsare lafiyar mata a lokacin haifan 'ya'ya, ko 2) Allah zai ceci mata daga zunubansu ta wurin matsayinsu na masu haifan 'ya'ya.

zata sami ceto

AT: "Allah zai cece ta" ko "Allah zai ceci mata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

idan sun cigaba

"idan sun kasance" ko "idan sun cigaba da zama." A nan "su" na nufin mata.

cikin bangaskiya, ƙauna da tsarkakewa

Ana iya fasarar waɗanan cikin fi'ilin magana. AT: "dogara cikin Yesu da ƙaunar mutane da kuma rayuwa cikin tsarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

da sahihiyar zuciya

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) da yanke shawara mai kyau, 2) da hali na ƙwarai 3) da kamunkai." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sahihiyar zuciya

Idan an riga an fahimci wannan fasarar, to ana iya barin wannan siffar fasarar. AT: "sahihiyar zuciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)