ha_tn/1ti/02/08.md

1.5 KiB

Ina so maza da ke a kowanne wuri suyi addu'a, kuma suna ɗaga hannuwa masu tsarki

A nan "hannuwa masu tsarki" na nufin mutumin gaba ɗaya na da tsarki. AT: "Ina so maza masu tsarki dake kowanne wuri su ɗaga hannuwansu suna kuma addu'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

maza da ke a kowanne wuri

"maza a dukka wurare" ko "maza a ko'ina." A nan kalman "maza" na nufin maza na musamman.

ɗaga hannuwa masu tsarki

al'ada ne mutane su ɗaga hannuwansu lokacin addu'a

cikin hali na ƙwarai da kamun kai

waɗannan kalmomin na nufin abu ɗaya ne. Bulus na jaddada muhimmanci sa kaya yadda ta dace ga mata ba tare da janyo hankalin maza ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Kada su zama masu kitson gashi

a zamanin Bulus, matan Roma sukan yi kitso domin yanyo hankali ne. Kitso wata hanya ce da mace ke bada hankalin da bai kamata wa gashinta ta. Idan ba a san kitso ba sai a yi amfani da sanannen kalma. AT: " kada su ƙawata gyaran gashi" ko "kada su dinga shirya gashinsu domin janyo hankalin mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

lu'u-lu'u

waɗannan suna kama da duwatsu kuma suna da kyau da daraga har ma mutane kan yi amfani da su a matsayin kayan ado. Ana samun su ne a jikin wani irin ƙaramin dabba da ke rayuwa a tẽku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

wanɗanda suna rayuwar tsoron Allah ta wurin ƙyawawan ayyuka

"wanɗanda suke so su girmama Allah ta wurin ƙyawawan ayyukan da suke yi