1.2 KiB
matsakanci ɗaya ne tsakanin Allah da mutum
matsakanci, mutum ne da ke taimako wajen shirya yarjejeniya cikin salama tsakanin ɓangarori biyu wanda suke da rashin amincewa tsakanin su. A nan Yesu na taimakawa masu zunubi domin su shiga dangantaka da Allah cikin salama.
bada kansa
"yarda ya mutum"
a matsayin fansa
"a matsayin kuɗin 'yanci" ko "biyan kuɗi domin samun 'yanci"
a matsayin shaida a daidaitaccen lokaci
Ana iya bayana cewa wannan shine shaidar da Allah ke so ya ceci dukkan mutane. AT: "abin shaida ne a daidai lokacin da Allah ke so ya cece dukkan mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
a daidaitaccen lokaci
Wannan na nufin cewa, wannan ita ce lokacin da Allah ya zaɓa.
domin wannan manufar
"domin wannan" ko "ta dalilin haka"
Ni kaina, a ka sa ni na zama mai shelar bishara da manzo
AT: "Almasihu ya maishe ni Bulus, mai bishara da kuma manzo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ni mai koyarwa ne na al'ummai cikin gaskiya da kuma imani
"Ina koyar wa al'ummai saƙon gaskiya da imani." A nan mai yiwuwa Bulus na amfani da "gaskiya" da "imani" domin bayana ra'ayi ɗaya ne. AT: "Ina koyar da al'ummai game da tabatacciyar bangaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hendiadys)