1.1 KiB
Mahaɗin Zance:
Bulus ya ƙarfafa Timoti ya cigaba da yi wa dukkan mutane addu'a.
da farko dai
"mafi muhimmanci" ko "kafin wani abu dai"
Ina roƙon cewa a yi roƙe-roƙe da addu'o'i, da yin roko domin jama, da ba da godiya
AT: "Ina roƙon duk masubi su yi roƙe-roƙe, addu'o'i, cẽton wasu, da kuma godiya ga Allag" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ina roƙo
"Na roƙa" ko "Na ce"
salama da rayuwa a natse
A nan "salama" da "natse" na nufin abu ɗaya ne. Bulus na biɗar masubi su iya rayuwa cikin kwanciyar hankali ba matsala da hukuma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)
cikin tsoron Allah da mutunci
"da ke daraja Allah da kuma bangirma a wurin sauran mutane"
Yana so dukkan mutane su sami cẽto, su kai ga sanin gaskiyan
AT: " Allah na so ya ceci dukkan mutane, su kuma kai ga sanin gaskiyan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kai ga sanin gaskiyan
Bulus na magana game da koyan gaskiyar Allah kamar wani wuri ne da a ke iya kawo mutane. AT: "cikin sani da karɓan abin da ke gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)