ha_tn/1ti/01/15.md

858 B

Wannan saƙon tabbas ne

"Wannan maganan gaskiya ne"

Abin karɓa ne

"mu karɓa ba tare da shakka ba" ko "ya cancanci mu yarda da ita ƙwarai"

An yi mani jinkai

AT: "Allah ya nuna mani jinkai" ko "na sami jinkai daga wurin Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin a gare ni, na farko

'domin ta wurina, mafi zunubi"

Yanzu ... Amin

An yin amfani da kalman "Yanzu" domin a canza daga asalin koyarwa ne. Anan Bulus na yabon Allah.

Sarkin zamanai

"madawwamin sarki" ko "shugaba na har abada"

Yanzu, ga Sarkin zamanai, marar mutuwa, ɓoyayye, Allah makaɗaici girma, da ɗaukaka su tabbata a gare shi har abada abadin

AT: "Yanzu bari duk mutane su girmama, su kuma ɗaukaka sarkin zamanai har abada, wanda shine Allah makaɗaici, marar mutuwa, ɓoyayye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)