ha_tn/1ti/01/12.md

1.5 KiB

ya karɓe ni amintacce

ya dauke ni abin dogara

ya sani cikin hidima

Bulus na magana game da hidimar Allah kamar wani wuri ne da ana iya sanya abu. AT: "ya sanya ni cikin hidimarsa" ko "ya naɗa ni bawansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dama ni mai saɓo ne

"Dama na kassance mutum ne wanda ke maganar banza game da Almasihu." Bulus na magana game da halinsa kafin ya zama maibi.

mai tsanantawa masubi

"mutum wanda ke tsanantawa masubin Almasihu"

ɗan ta'adda

"mutum mai halin mugunta." Wannan mutum ne wanda ya saba da halin mugunta ga wasu.

Amma duk da haka aka yi mani jinkai domin na yi su cikin jahilci da rashin bangaskiya

"Amma domin ban gaskata da Yesu ba kuma ban san abin da nake yi ba, na sami jinkai daga wurin Yesu"

Aka yi mani jinkai

"Yesu ya nuna mani jinkai" ko "Yesu yayi mani jinkai"

Amma Alherin

"da kuma Alheri"

Alherin Ubangijinmu ya kwararo ƙwarai da gaske

Bulus na magana game da alherin Allah kamar wani ruwa ne da cike a bokati har yana zuba. AT: "Allah ya nuna mani yalwar alheri" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bangaskiya da ƙauna

Wannan ne sakamakon yadda Allah ya nuna Alherinsa zuwa Bulus. AT: "wannan shine sanadin bangaskiya da ƙaunar da nake wa Yesu"

Wadda ke cikin Almasihu Yesu

Ana magana game da Yesu kamar shi wani bokati ne da ke rike da ruwa. Amma anan "cikin Almasihu" na nufin dangantaka ne da Yesu. AT: "wanda Almasihu Yesu ya sanya mani in ba wa Allah, domin ina tarayya da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)