ha_tn/1ti/01/09.md

1.1 KiB

mun san wannan

"Gama mun fahimci wannan" ko "mun kuma san wannan"

shari'a ba domin mai adalci take ba

AT: "ba domin adalin mutum bane Allah yayi shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

adalin mutum

A nan "mutum" na nufin namiji da mace. AT: "mutum na ƙwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

a ka yi

AT: "Allah yayi shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

fasikan mutane

Wannan na nufin duk wanda ke jima'i da wanda basu yi aure tare ba.

'yan kishili

maza da ke jima'i da junansu

waɗanda suke satar mutane domin bauta

"waɗanda suke satar mutane su kuma sayar da su ga bauta" ko "waɗanda suke ɗaukan mutane su sayar da su zuwa bauta"

da kuma dukkan abin da ke gãba da amintaccen umarni

"da kuma duk waɗanda suke yin wani abu dake gãba da gaskiyar koyarwar masubi"

ɗaukakakkiyar bisharar Allah mai albarka

"bishara mai ɗauke da daraga daga Allah mai albarka" ko kuma "bisharar ɗaukaka da albarkan Allah"

wadda aka bani amana

AT: "wadda Allah ya bani ya kuma amince mani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)