ha_tn/1th/04/13.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Bulus na magana game da masubi waɗanda sun riga sun mutu, da waɗanda suke raye, da kuma waɗanda zasu kassance a raye har lokacin dawowan Almasihu.

Bamu so ku zama da rashin fahimta ba

AT: "Muna so ku fahimta" ko "Muna so ku sani"

waɗanda sukayi barci

A nan "barci" na nufin mutuwa. AT: "waɗanda suka mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

domin kada kuyi bacin rai kamar sauran

"domin bamu so kuyi baƙin ciki kamar sauran"

baƙin ciki

makoki, fushi game da wani abu

kamar sauran, waɗanda basu da bege

"kamar mutane waɗanda basu da bege game da alkawari dake zuwa nan gaba." Ana iya bayyana abin da waɗanan mutanen basu da bege a kai. AT: "kamar mutane waɗanda basu da tabbacin cewa zasu tashi daga matattu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Idan mun gaskanta

A nan "mu" na nufin Bulus ne da masu sauraronsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

sake tashi

"tashi domin a sake rayuwa"

waɗanda suka yi barci a cikinsa

A nan "yi barci" na nufin mutuwa ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ta wurin kalman Ubangiji

"kalma" a nan na nufin "saƙo" ne. AT: "ta hanyar fahimtar koyarwan Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a zuwan Ubangiji

"a loƙacin da Ubangiji ya dawo"