ha_tn/1th/04/01.md

710 B

'Yan'uwa

A nan "'yan'uwa" na nufin masubi.

muna ƙarfafa ku kuma muna yi maku gargaɗi

Bulus na amfani da kalmar "ƙarfafa" da kuma "gargaɗi" domin ya nanata ƙarfin yadda suka ƙarfafa 'yan'uwa masubi AT: "mun ƙarfafa ku kwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

kuka karɓi umarni a garemu

AT: "muka ƙoyar da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dole kuyi tafiya

A nan "tafiya" kalma ce da ke nufin yadda ya kamata mutum yayi rayuwa. AT: "ya kamata kuyi rayuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta wurin Ubangiji Yesu

Bulus na maganar umurninsa kamar Yesu ne da kansa ya bayar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)