1009 B
1009 B
a raye muke
Wannan maganar na nufin zaman gamsuwa da rayuwa. AT: "mun samu ƙarfafawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
idan kun tsaya da ƙarfi a cikin Ubangiji
"tsaya da ƙarfi" na nufin kassancewa da aminci. AT: "idan kun cigaba da dõgara ga Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Gama wace irin godiya zamu ba Allah sabili da ku, domin dukan farin cikin da muke dashi a gaban Allahnmu domin ku?
AT: "ba zamu iya ba Allah isashen godiya ba domin abubuwan da yayi maku! muna matuƙan farin ciki sabili da ku a duk lokacin da muke yin addu'a ga Allahnmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
a gaban Allahnmu
Bulus na magana kamar shi da abokansa na gaban Allah fuska da fuska. Mai yiwuya yana nufin ta wajen addu'a ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kwarai da gaske
"duk ƙarfinsa"
ganin fuskarku
kalman "fuska" na nufin ganin su gaba ɗaya. AT: "ziyarce ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)