825 B
825 B
Mahaɗin Zance:
Bulus na gaya wa masubi cewa ya aiki Timoti a gare su ya ƙarfafa bangaskiyarsu.
bamu iya jimrewa ba
"bamu iya jimre damuwa game da ku ba"
ya dace in dakata a Atina ni kaɗai
"ya yi kyau ni da Sila mu dakata a Atina"
ya yi kyau
"ya dace" ko kuma "ya wajibta"
Atina
Wannan wata birni ce a yankin ƙasar Akaya wanda take garin Girka ayau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ɗan'uwanmu da kuma abokin aiki
Wannan maganganu biyun na bayana Timoti ne.
kada waninku ya raunana
a raunana na nufin kassance wa da tsoro. AT: "kada wani ya razana daga amincewa da Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
aka zaɓe mu
Bulus na tsammanin kowa ya sani cewa Allah ne ya zaɓe su. AT: "Allah ya zaɓe mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)