ha_tn/1th/01/06.md

340 B

kuka zama masu koyi

yin "koyi" na nufin "aikata kamar" ko kuma "kwaikwayon halin wani."

karɓi kalmar

"marabci saƙon" ko kuma "karɓan abin da muka faɗa"

cikin wahala

"a mawuyacin lokaci" ko kuma " cikin tsanani"

Akaya

Wannan wata tsohowar lardi ce a cikin kasar Girka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)