ha_tn/1sa/31/11.md

227 B

Yabesh

Wannan sunan wani gari ne. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 11: 1. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

abin da Filistiyawa suka yi wa Saul

"yadda Filistiyawa suka wulakanta Saul"