ha_tn/1sa/31/09.md

204 B

cikin ƙasar Filistiyawa ko'ina

"duk yankuna na ƙasar Filistiyawa"

ko'ina domin su kai labarai ga haikalin gumakansu kuma ga mutanensu

"yin magana da labarai a cikin gidajen ibada da kuma mutane"