ha_tn/1sa/31/04.md

484 B

mai ɗaukar masa makamai

Mai ɗaukar makamai ya ɗauki babbar garkuwar babban kwamandansa da wasu makamai. Ya kare kwamandan yayin yaƙi.

waɗannan marasa kaciyar

Ba a yi muku kaciya ba alama ce ta baƙi. AT: "waɗannan mutanen da ba a yi musu kaciya ba" ko "waɗannan mutanen da ba Isra'ilawa ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Sai Saul ya ɗauki takobinsa ya faɗi bisanta

"ya kashe kansa da takobinsa"