ha_tn/1sa/31/01.md

511 B

Yanzu Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ila

Wannan yakin ya samo asali ne sakamakon rikici tsakanin Dauda da Filistiyawa a cikin 1 Sama'ila 29:1. Marubucin ya gama ba da labarin Dauda wanda ya fara a 1 Sama'ila 30:1, yanzu kuma ya ba da labarin yaƙi tsakanin Isra'ilawa da Filistiyawa.

runtumi Saul da 'ya'yansa

"ya kori Saul da 'ya'yansa maza uku"

Yaƙin ya yi zafi gãba da Saul

Wannan karin magana ne. "Sojojin Saul sun fara rashin nasara a yakin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)