ha_tn/1sa/27/08.md

447 B

suka hari

kai hari da karɓar dukiya sau da yawa (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Girziyawa

Kungiyar mutanen da suke zaune a fili tsakanin Filistiya da Masar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

idan kana tafiya zuwa Shur

Anan ana amfani da "ku" azaman wakilin suna mara yankewa wanda ke nufin kowa. AT: "a kan hanyar da yawancin mutane suke zuwa Shur" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)