433 B
433 B
Dauda ya tashi ya tsallaka can
"Dauda ya dauki mataki; ya wuce"
Akish ... Mawok ... Ahinowam ... Nabal
Waɗannan sunanyen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Abigel
Wannan sunan mace. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
aka gaya wa Saul
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Wani ya gaya wa Saul" ko "Saul ya ji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)